Tofa Ina iyaye masu masu saka ya yan su a social media Lallai da bukatar kuga wannan bidiyan amfanin kune…

Bidiyan yadda muka Sami rahoto daga majiya mai karfi kuma ya kama ta indai Kai musulmi ne Kai Tofa ya kama ta kayi amfani da abun da za kagani acikin wannan bidiyan.

Abun da yake cikin wannan bidiyan shine lallai ya kama ta ace idan ka haifi yaro ko yarin ya kada a kawo ta social media ko a kawo shine social media domin idan mutane sabo da mutane sai a hankali.

Dan haka wannan shine bidiyan daza ku gani ku han kalta ga bidiyan anan ku gani da idan ku.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *