Tofa beelalgy ya shiga hannun yan sandaYana kuku
Wannan matashin shine wanda ake kiransa da beelalgy wanda yai suna sosai a shafin Instagram,
kwanaki biyu da suka ga bata beelalgy ya wallafa wasu sabbin hotunan sa yayi kwal kwal domin yana so zaije wajan training,
Wato yana so ya zama police officer tofa a wajan training nin dinne ya sha wahala shine yake kuku da Ida nuwan sa ku kalli video kai tsaye mungode,
Rahotani da LABARANHAUSA.COM