Tofa ana wata sai ga wata haba Rahama sadau wannan wanna irin video wani sabon bidiyan rahama ya jawo cece-kuce…

Jaruma rahama sadau tsohuwar jarumar kannywood ce amma me yasa akace mata tsohuwar jarumar kannywood sabo da wani abune zakuji.

Mafi yawancin jaruman kannywood suna fuskat tar wasu abu buwa ko kuma muce kalu bale, Kowa ma yana fuskan tar kalubale bawai sai jarumai ba

Amma nasu kalar kalubalan ya ban banta da na sauran al’umma sabo da duk kansu kusan kalubale daya suke fuskan ta mazan ko kuma matan su.

Sabo da jaruman kannywood maza suna fuskan tar kalubale akan cewa suna lalata tarbiya mutanan arewacin Nigeria matan su kuma ana cewa.

Basa iya zaman aure, wasu ma suna fadin abun da bai kama ta mutun ya kalli abokin halintar sa ya fada masa irin wannan abun ba kamar karuwa, ko mazinaci.

Indai baka ga mutum yana yin zinaba bai kama ta kawai kace masa mazinaci ba ko kuma kace wa mace karuwa hakan kus kurene ya kama ta mu dage da addu’a Allah yashir yemu baki daya.

Kuma Allah yasa mu dace ba baki daya

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *