To ma aurata shawara tarage gamai shiga rijiya abu 5 mata suke tsoro a wajan saduwa dasu kalli bidiyan…
A wannan lokacin muna tafe da wasu sha war wari akan yadda ma aurata zasu kara samun kusan ci a tsakanin su insha Allah domin duk wanda ya san yadda zai kwanta da matar sa har taji dadi.
To ana kyau tata masa zato na samun farin ciki mai dadi sosai da dorewa kamar yadda wani shafi akan man hajar youtube ya war ware zare sa abawa akan yadda namiji zai kula da wasu abu buwan da mata basa so.
Alokacin da mutum zaiyi kwanciyar sunnah da matar sa ta sunnh kamar yadda ya bayyana wani zai ce to menene amfanin wannan tabbas yana sa amfani domin duk wanda yake ganin matsala kuma ya kauce mata.
Kunga kuwa ai bazai manta da inda aka nuna masa cewa abu mai kala kaza matsale ne ba idan ka ganshi ka gudu, to wannan karamin musali ne dan haka akwai abun da mata basa so a wajan jima’i
Dan haka ga duk wanda yake da bukatar sanin menene to ga to ga bidiyo nan a kasa zaku iya ganin sa daga farko har karsha cikin sauki.