Tirkashi yanzu yanzu videon jaruma rayya Yabayyana wai me yake damun jaruman kannywood ne…
Jarumar kannywood rayya kwan casa’in wacca tai fice acikin masana antar kannywood musammam a shirin kwana casa’in.
Jaruman kannywood suna kaunar masoyan su sosai sabo da wani abu Wanda baku san da shiba zamuyi muku bayani dallah dallah.
Yanzu dai kafin nana muna tafe da wani faifan bidiyo na jarumar mai suna rayya wacca kukafi sanin ta da rayya acikin shirin kwana casa’in.
Wannan faifan video da muka zo muku dashi naza mu iyace muku komai ba sabo zaku kallah da ida nuwan ku, yanzu ga bidiyan sai ku kallah.
Daga karshe muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka sosai mu kasan ce daku ako da yaushe domin samun zafafan labarai dadumi duminsu.
Ku danna alamar kararrawa sanarwa domin samun abu buwa masu ma’ana domin kasan cewa da komai da komai namu idan mun dora.