Tirkashi wata sabuwa tsakanin jarumi Adam a zango Da tsohuwar matar sa Maryam ab yola, wannan fadane ko dai soyayya tsakanin su

Kamar yadda duk wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan cewa jaruman guda biyu sun taba zama ma’aurata a shekarun baya wato Adam a zango da Maryam ab yola.

Maryam ab yola dai kafin Aurenta da Jarumi Adam a zango tafara fitowa acikin Fina finan Hausa inda tafito acikin wani film dinta na farko maisuna

(Nass) na Kamfanin Adam a zango ananne Kowa Yasan wacece Maryam ab yola kasancewar yadda Shirin yasamu karbuwa awajan mutane Dakuma irin kokarin da jarumar tayi.

Bayan Fitar shirin wata Soyayya Mai zafi ta kullu tsakanin jarumi Adam a zango da Maryam ab yola inda hartakai ga jaruman sun bayyanawa Duniya cewar zasuyi aure.

https://youtu.be/e3mH9QG464Q

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka mungode

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Tirkashi wata sabuwa tsakanin jarumi Adam a zango Da tsohuwar matar sa Maryam ab yola, wannan fadane ko dai soyayya tsakanin su

  • December 28, 2021 at 2:13 pm
    Permalink

    J’aime leurs voi ensemble

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *