Tirkashi wani mai wankin mota ya hallaka mota mai tsada ta wani bawan Allah…

Wata sa buwa wai inji dan caca wani mai wankin mota yayi hatsari da motar wani wanda ya bashi wanki motar, wani lokacin da yawa idan akai wani abu sak kaji kamar a mafarki.

Sabo da wasu mutane suna abu kamar basa lissafi kawai abu suke yi daka, ko da yake wani lokacin shi wanda ya kawo motar shi zaifara bada damar a shiga motar sa a tuka.

Kunga kuwa dak me wankin motar da ya hau motar ka yaje yayi hatsari indai kai ne kafara bashi damar ya hau maka mota tofa dolane sai dai kayi hakuri domin mai wankin motar bashi da laifi.

Yanzu haka zamu saka muku wannan fai fan bidiyan wanda ya hada wannan rahotan dan haka yanzu kudanna wannan kafan rubutun dake kasa da aka saka

👇👇👇

VIDEO

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *