Tirkashi ummi rahab kinja wowa kanki yanzu yanzu wani videon ummi rahab ya bawa mutane mamaki wai ina manyan kannywood ne…

Ummi rahab jaruma ce a masana antar kannywood wato hausa film wanda ficaccan mawaki Adam a zango yarai ne ta akan harkar film Adam a zango shima ya kasan ce jarumi ne a kannywood.

Ita ummi tana daya daag cikin matan da jarumi adam a zango yaso yai soyayya dasu kuma idan abun ya kai da raban aure sai ayi auran, sai aka sami ma tasala tsakin a zango da ummi rahab.

To amma Adam a zango yaso ya aire ummi raahab ta zauna acikin gidan sa kuma ta zama uwar yaran sa amma Allah ba tsara hakan a tsakanin rayiwar suba sai dai kawai akaji sun rabu.

Dan haka ummi rahab taci gaba da sab gogin ta na yau da kullum shima Adam a zango ya ci gaba da sab gogin sa nayau da kullum acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan.

Dan haka ummi rahab tanayin wasu kamar bidiyoyi wanda mutane suna ganin hakan gaskiya bai kama taba kuma hakan bai da ce ba sabo da ita karamar yarin yace ita ummi rahab.

Daga karshe zamu saka muku daya daga cikin faifan bidiyan da take sawa acikin shafu kan ta na sada zuman ta kamar su Instagram Facebook Twitter tiktok da dai sauransu na social media.

4
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

6 thoughts on “Tirkashi ummi rahab kinja wowa kanki yanzu yanzu wani videon ummi rahab ya bawa mutane mamaki wai ina manyan kannywood ne…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *