Tirkashi masu bautar Azzakari kenan Kowa da kiwan daya kar be shi, ku karasa karin…

innalillahi wa’inna ilaihirraju’un akache Allah daya gari ban ban wannan gaskiya ne kowa da kiwan da ya karbe shi wasu mutane kenan da suke bautar al’aurar namiji a yanki kasashe Asia wanda wannan addinin ya Jijjiga Duniya baki da ganin yadda suka zabawa kansu wannan addini.

duk da dai addinin musulunci addinin na asali kuma dadadden addini amma wannan addinin na masu bautar Azzakari na namiji wasu masu fada aji a yankunan na Asia suna fada da addinin musulunci amma sun kyale wannan addini na mara sa tarbiyya da kuma da’a.

Kamar yadda kuka sani dai yankin Asia kamar irin su China, india, Japan da dai sauran su sunfi kowani yanki yawan addinai a fadin duniya.

kai tsaye ga dai wayannan bidiyoyi ku ganewa idanun ku.

Kudanna nan👇👇

VIDEO

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *