Tirkashi kalli abinda dan dolo yake yi a gidan Gala tare da nafisa zuro.

Wasu na cewa gidajen wasa (gidan gala) sune tushen kannywood kuma haka idan aka lura ta dayan bangaren kamin a kafa kannywood a shekarar 1990 a gidan gala yawanci ake yin wasannin kwaikwayo.

A wannan bidiyon anga dan dolon Zariya yana cashewa da wata yarinya mai suna Nafisa zuro a wakarsa maisuna Ajibamban kwarai zakuji muna maganar bidiyo munso muzo muku da bidiyan sai muka ga ai batonan asiri muka zoba.

Wannan bidiyon dai ya jawo cecekuce akan yan kannywood domin ba wannan bane karo na farko da ake ganin wani jarumin kannywood ko wata jarumar kannywood a gidan wasa ta gala tana shuka tsiyarta.

Da haka sai mu yiwa juna addu’a domin kowa bai wuce yayi sabon a ba kunga kuwa mu a ganin mu bai kama ta ace muna ya madidi da abun da wani ya ai kata na abun da bai dace ba.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *