Tirkashi jaruma mama Daso tasaki wani faifan bidiyan da ya hadda sa cece-kuce a social gaskiya irin wannan video bai dace ba…

Mama daso babbar magana idan baku man taba a watan nin da suka gaba ta jaruma daso tasaki wani faifan bidiyo akan shafin ta dake manhajar tiktok.

Wanda wannan bidiyan ya jawo cece-kuce sosai da sosai har takai da ana zakin wasu tsofaffin jaruman kannywood hakan yasa akai wa daso.

Cha akan wannan faifan bidiyo da ta wallafa akan manhajar tiktok taje ta gaggau ta cire wannan faifan video hakan kuwa akayi sai taje tacire shi.

Amma du da haka wasu kananun jaruman kannywood suka fara zagin ta suna ci mata mutunci hakan yasa wasu daga manyan kannywood basuji dadi b.

Sabo da haka yanzu ga wani faifan bidiyo na jaruma Daso, idan baka san jaruma daso ba toyau ga wannan faifan video ka kalle shi har karshe mungode

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *