Tirkashi ashe wannan ne dalilin da yasa nafisa abdullahi ta fice daga cikin shirin labarina babbar magana asiri yatonu…

Gaskiya tayi halinta akan cire ficacciyar jarumar kannywood daga cikin shirin labarina series mai dogon zango wanda kamfanin malam aminu saira ya kawo.

Ficacciyar jaruma acikin shirin labarina wanda ake kiran ta da sumayya acikin shirin an gano dalin fitar ta daga cikin wannan shahararren shirin labarina.

Kamar yadda kuka sani ako da yaushe gaskiya itace take bayyana sama da karya sai dai idan ana so a danne gaskiyar sabo da san zuciyar mutane.

To a wani lokacin ma dai haka akai jaruma nafisa abdullahi wacca kukafi sanin ta da sumayya acikin shirin labarina ta wallafa kamar haka 👇👇👇🏾.

https://youtu.be/aBAXws1arWM

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka mu kasan ce ako da yaushe atare mungode.

1
4

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *