Tirkashi ana wata sai ga wata wani sabon bidiyan sirri na Adam a zango da yake yawo ya bawa kowa mamaki…

Masana antar kannywood tana cike da manyan jarumai kala da ban da ban, kamar masuyin harkar film masuyin season film da kuma masuyin comedy.

Da dai sauran masuyin harkar baki daya acikin wa yannan mutane da muka lissafasu kowanna ban gare idan kashiga zakaga akwai manya da kanana

Kamar dai haka jarumi adam a zango ya kasance ba babbane acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan kuma yana da yara masu yawa.

Kama daga kan maza zuwa matan ko ina yana da yara ciki da wajan masana antar kannywood wato, duda mutane sun ganin cewa ali nuhu wato sarki.

Acikin masana antar kannywood wasu suna ganin yafi kowa yawan mutane acikin kannywood wasu suna ganin cewa gaskiya ba haka bane ba karyane.

Wasu suna cewa adam a zango yafi Ali nuhu yawan mutane a kannywood da kuma yawan masoya afadin duniya to dukkan sudai a yanzu kowa babbane.

munaso muji ra’ayin ku akan su kowa ya fada mana waye gwanin sa muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

3
7

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *