Tir wai ace da mutuncin ka wai ace kana aikata irin wannan abin, Allah ya shirya, shiga ku kalli abinda ya faru…

Babbar magana ana wata ga wata wai ace wannan bawan Allah Da mutuncin sa wato gemun yana aikata ire iren wadanan abubuwan gaskiya bai dace duk da dae alamu sun tabbatar

mana da cewa su wadanda suka aikata wannan abin yan kudu ne, kuma muna kyautata zato da yakinin mu kuma Insha Allahu a nan arewa baza a aikata irin wanna  Abin ba,

Allah ya Tsaremu da wannan musiba, Allah ka kare mu da zuriar mu baki daya, Ya Allah kada ka bari mu sabã maka ya Allahu, Ya Allah ka kare dukkan musulmi na duniya baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *