Tir Shiga ka Kalli yadda wani ya hada baki da yan Taada sukayi garkuwa da matar sa Saboda ta…

Babbar magana Ana wata ga wata wai ace miji ya hada baki da yan Taada sukayi garkuwa da matar sa Saboda tayi yaji

ta bar gidan sa, Hum wannan me za a kira shi da shi soyayya ko kuma ne,amma wannan abin yana da sarqaqiya maganar gaskiya kenan

amma dai a yanzu haka an kama shi yana hannun jamian umyan sanda yana dandana kudar sa, Ubangiji Allah Yasa mu fi karfin zukatan mu, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

video daga jakadiya Tv

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *