Tir Kashi zaki yasha kashi a hannun Beguwa, Shiga Ku kalli Bidiyon tabbas zai baku mamaki, Ubangiji Allah ya sa mu dace…
Toh fa ana wata ga wata, Wai dama haka beguwa takeyi wa zaki a cikin dawa idan taje parautar ta, wannan abin mamaki ne gaskiya wai ace duk karfin da zaki yake da shi har yasa aka nada shi
sarkin dawa amma beguwa ta raina shi, Zamu saka muku wannan Bidiyon a nan kasa kadan domin ku kalli yadda suka karkare fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa mu dace, Wannan abin ya mutukar bada mamaki
sosai sosai zaku kalla Insha Allahu yanzu yanzun nan Ga Bidiyon VIDEO