Tir Kashi Waye kaiku wannan ai ganganci ne, shiga ku kalli Bidiyon, Allah yasa mu dace, Ameen…

Babbar magana ana wata ga wata su fa indiyawan nan neman rigima ne da wasun su idan ba haka ba dan Allah me ya kai su inda suka cewa da akwai kada a gurin, rayuwa kenan a yayin da

wasu neman yadda zasuyi su rayu wasu kuma bin mutuwan sukeyi ma a guje, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Zamu saka muku
wannan Paipen Bidiyon domin ku kalli abin da ya faru a yayin da suka je tsakiyar ruwa suka ci karo da bijimin kada irin wannan…

VIDEO

3
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *