Tir Kashi wannan wane irin cin amana ne Dukkan su Ya kamata ace an yanke musu hukuncin Ki…

Babbar magana ana wata ga wata wai ace a wannan zamanin namu amana yayi karanci yawancin mutane da kuke gani maciya amana wani kam ma idan an gaya maka karyata zakayi,

YouTube Channel din Hausa Zip TV ce ta rawaito wannan Labari inda take cewa “Sai da dan gari akan ci gari” ma’ana yawancin abubuwan da akeyi a wasu gurare na ta’addaci a wasu bankuna

wato mazauna wannan yankin ake hada baki a je a zalinci wasu mazauna gurin fatan mu shine Ubangiji Allah Ya ya kara rupa mana Asiri duniya da Lahira, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm, sufa

Munapukai illa ne dasu domin suna daga cikin wadanda suke bada matsala a ko da wane lokaci, ratan mu shine Ubangiji Allah Ya kara karemu daga sharrin dukkan munapuki, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *