Tir Kashi wannan magana tafi karfina Shiga ku kalli abinda wannan tsoho ya aikata, Allah Ya Sa mudace…

Babbar magana Wannan Tsoho ya mutukar bawa mutane mamaki sosai sosai fiye da yadda kuke tsammani amma da ganin wannan Tsohon ba Bahaushe bane ba duk da ya sako kayan

aladan malam bahaushe, Wannan rayuwa lalacewar ta ya kai wani mataki na kawai sai dai muce Ubangiji Allah Ya Sa Mu dace don wadannan abubuwan duk da bamu san su ba

yan shekaru ma kadan da suka gabata mu bamu san su ba amma zuwan Tiktok shine ya kara tabarbare mana ala amuran namu kowa burin sa ya yi suna a kai ya tara mabiya kokuma likes

Allah ya kawo mana karshen wadannan matsalolin duka Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *