Tir Kashi Wannan karamin yaron da ko shekarun balaga bai kai ba amma an kama shi da…

Babbar magana ana wata ga wata, Mun samu Labari daga Jaridar Jakadiya TV a kan YouTube channel din ta inda wannan Bidiyon yake tabbatar mana da cewa an kama wani

Dan Taadda Jar yake yi musu bayanin yadda yan taaddan Jahar Katsina suka yi hada ka da na Jahar Zamfara, Tun shekaru biyu da suka gabata wannan abin ya faru, ko kuma muce

Jakadiya TV ta dora a kan YouTube channel din ta, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya kawar mana da dukkan matsalolin mu, wadannan matasa da ma manya manyan su duka Allah ya Shiryar da

Su idan masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ba ya Allah kayi mana maganin su gaba daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *