Tir Kashi Wannan Jarumi ya kamata yan Hisbah Su dauki mataki a kan sa, Ubangiji Allah Ya sa mu dace, Shiga ku kalli Bidiyon abinda yake yi…

Babbar magana ana wata ga wata yanzu ba ma a jin kunyar aikata ire iren wadannan Bidiyoyin fatan Mu shine Allah ya ganar da su gaskiya masu aikatawa mukuma ya kara karemu da Iyalan mu

baki daya daga aikata ire iren wadanan abubuwan, don duk wanda ya ga dan uwansa yana aikata abinda ba daide ba yayi masa addua Insha Allahu, Allah zai kareshi daga aikata wannan

aikin na al fasha da wancan yake aikatawa, Amma idan ya kasance ya samu dan uwansa yana aikata ba daidai ba kuma ya ringa tsinuwa yana zagin sa ba lallai bane ya mutu bai aikata

irin wannan aikin ba, Ubangiji Allah Ya Kara Shiryar da mu da ku baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *