Tir Kashi wani kaya sai amale jaki bazai dauka ba, Shiga kaga kyaututtukan motoci da kuma iPhones din da Rarara yayi…

babbar magana Shahararren Mawaki Dauda Rarara Na kahutu yayi Kyautar wasu manya manyan motoci na alfarma, da kuma wasu manyan wayoyi na alfarma, wanda Kamfanin Tuffa (apple)

Suka Kera, wato iPhone 11 da kuma iPhone 12 da kuma iPhone 13 kai harma da iPhone 14, Karshen lamba kenan, Shahararren Mawakin yayi wadannan duka saboda gear raw da ya saka na wakar

da yayi wa Dan Takarar neman Gwamna a Jahar kano wato Malam Shaaban Sharada, idan baku manta ba a watanni uku da suka gabata ya sa wannan gasar, amma yanzu ne waadin wannan gasa

ya cika, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Allah Ka Daga Musulunci Da Musulmi baki daya, Ya Allah Ka Taimaki duk mai taimakon Addinin ka da Kuma Muminan Bayi masu kaunar ka, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *