Tir Kashi wadannan hukuncin kisa ya kamata ace an yanke musu duba da irin laifin da sukayi, shiga ka kalli Bidiyon…
Kai Masha Allah tabbas muna Farinciki da wannan nasarar da jamian Tsaro suka samu na kama miyagun da suka addabi mutane, Mun samu wani Bidiyo da yake dauke da yadda jamian
Tsaro suka kama wadannan mutane suna zargin su da cewa suna daga cikin masu sace sace a kasar nan, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya shirye su idan sun kasance masu shiryuwa ne idan
kuma ba masu shiryuwa bane Ubangiji Allah Kayi mana maganin su ya Allah kafi su, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun gode ga Bidiyon VIDEO