Tir Kashi wadannan duk abinda akayi musu ba a Rama abinda suka aikata ba  Shiga ku kalli rashin Imani…

Babbar magana ana wata ga wata Jamian yan Sanda sun samu nasarar damke wasu miyagun mutane da wasu jiga jigan muggan makamai a garin Batsari da ke karkashin Jahar

Katsina dake Arewacin Najariya, Fatan mu shine Ubangiji Allah yasa mudace, Jamiin ya bayyana mana komai da komai a cikin Bidiyon da muka kawo muku a nan kasa, Fatan mu shine

Ubangiji Allah ya Tabbatar mana da zaman Lafiya a cikin wannan kasar tamu mai albarka ya kuma bamu Shuwagabanni na Gari masu son mu da kuma Gyaran Kasar mu,

Ya Allah Ka Bamu ikon gyara kura kuren mu baki daya, Ameen ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *