Tir Kashi, Tabbas wannan ya cika maciyin amanar kasa wanda ba a tabayin kamar shi ba, Shiga ka gani, Wannan soja ne…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Wannan Rayuwa, cin amana iya cin amana wai ace jamii ne za a hada baki da shi a ci amanar kasa wannan gaskiya abin baiyi ba, Ubangiji Allah ya sa

mu dace, Mun samu wani bidiyo wanda yake dauke da wani Labari mai ban alajabi, YouTube channel din Jakadiya ta saka Bidiyon ta tabbatar mana da cewa, Wannan bawan Allah, Ya kasance

Tsohon Soja ne na kasar Najariya wanda ya kasance Haifaffen Jahar Zamfara ne kuma a nan Zamfarar aka kama shi da laifin, Kai wa yan Taadda makamai bayan yabar aikin sa Bari mu saka

muku Bidiyon a nan kasa..👇👇👇
VIDEO

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *