Tir Kashi Shin ko kun san me Wani mabiyin Abdul Jabbar yace, hum shiga ka ga abin da yace…

Babbar magana ana wata ga wata Jaridar LABARAI.COM.NG Ta rawaito wannan labari, tana cewa Wasu daga cikin mabiyan Malamin nan da kotun Addinin  musulunci ta yanke wa hukuncin kisa

a ranar Alhamis da ta gabata a nan cikin Birnin Kanon dabo wanda ake zarginsa da batanci ga fiyayyen halitta manzon Allah (S.A.W) wato Abdul Jabbar Nasiru Kabara, ya fito yace ko a gaban Allah

Zai iya rantsuwar cewa malaminsa Abdul Jabbar Nasiru Kabara bai zagi Manzon Allah (S.A.W) ba asalima Shi Malamin nasa ya fi su duk kamar manzon Allah (S.A.W), Toh Ubangiji Allah ya sa mu dace

Mun gode da Ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *