Tir Kashi, Shiga Ku Kalli yadda suka rabawa mutane kudade, Ubangiji  Allah ya sa mu dace…

Babbar magana ana wata ga wata mun samu Labarin cewa Yan Taaddan kungiyar Boko Haram Sun Rabawa Pasinjoji Kudade, Jaridar Maibiredi ta Rawaito wannan Labarin

Toh Fa Wannan shi ake cewa ranar wanka ba a boye cibiya, Wannan Labarin ya mutukar bamu mamaki sosai sosai, ya dora mana murya da suka nada a yayin da suke magana da wanda

yaje sheda musu wannan wannan Labarin, har naji yana cewa ko wane mutum daya naira dubu dari ake bashi kyauta, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *