Tir Kashi shiga ku kalli yadda maganar canjin kudi ya taba yan kudu fiye da…

Babbar magana Shin ko kun san yadda maganar canjin kudi ya taba wasu mutane a kudancin Najariya kuwa, Tabdin jam ni gaskiya ban taba tunanin hakan ba se da na gani

Wato maganar gaskiya domin Allah ana fa shan wahala a kan wannan canjin kudi da ake kokarin yi a kasar nan baki daya har ma da wasu kasashe masu muamala da Najeriya a fannin cinikayya

suma dayawa sun dakatar da shigowa kasar har izuwa lokacin da za a gama wannan tsare tsaren sabbin kudin, Toh mu Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa hakan shine mafi Alheri a garemu da ku baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *