Tir kashi, shiga ku kalli yadda bawan Allah nan yayi da kada a baking ruwa…

Babbar magana Ana wata ga wata, wai ace mutum ne zaia aikatawa kada muguwar dabba irin wannan abin gaskiya abin mamaki ne

sosai sosai, fatan mu kawai shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, wannan abin

da ya faru ya mutukar bani mamaki, amma ba wani babban abin mamaki bane ba, bari mu saka muku bidiyon

domin ku samu ku kalla da idanun ku kuma, domin hakika gani ya kori ji mun gode sosai sosai.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *