Tir kashi shiga ku kalli yadda aka salwanta da dukiyar da takai naira Biliyan 12 da yan kai…

Babbar magana Ana wata ga wata Shin ko kun ma San meye wadannan abubuwan da aka kona, Hum jamian kwastam sun kama

wasu kwayoyi wadanda suka kasance ba a bisa gaida ake buga su da kuma ampani da su ba wato masu bugar da mutane,

da kuma wasu lemuka wadanda suma din ba bisa gaida suke ba, a garin legas, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *