Tir Kashi Shiga kaga yadda za a rataye malam Abdul Jabbar, Ko waye kai Bidiyon nan se ya baka tausayi…

Babbar magana Kamar yadda kuka sani idan baku manta ba yan Kwanaki da suka gabata babbar kotun Addinin musulunci ta yankewa Malam Abdul Jabbar Nasiru Kabara hukuncin kisa

a ranar Alhamis 15, ga wannan wata Disamba, an kama shi dumu dumu da laifin batanci Ga  Fiyayyen Halitta Manzon Allah (S.A.W) da kuma cin mutuncin wasu musulmi, a cikin waazozin da ya

ringa yi, bayan haka kotu ta dakatar da gidajen rediyo da zaka waazin shi sannan kuma ta gwace duka litattafan sa da ya rubuta ta mayarda su Dakin karatun Kasa, Wato National Library,

Ubangiji Allah Ya sa mu dace, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka. Bis-Salam

0
2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *