Tir Kashi, Shiga ka kalli Bidiyon yadda aka fafata A tsakanin Sojoji da…

Babbar magana ana wata ga wata shin ko kun kalli Bidiyon yadda sojoji suke fafatawa da yan taadda da suka Bijire a kasar Mali, Toh Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace,

Wannan Bidiyon Ya mutukar Bada tsoro, duba da yadda suke yi a tsakanin Su, Munci karo da wannan Bidiyon ne a kan YouTube channel mai suna ‘Sahelien Videos’ tasha ta dora wannan

Bidiyon sama da Shekaru biyu Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Bamu zaman Lafiya a kasashen mu da Ma Na Musulmi baki daya, Ya Allah Ka Jikan magabatan mu, my kuma idan tamu

tazo Ya Allah kasa mu cika da Imani Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *