Tir Kashi ni ban taba tunanin Nafisa Abdullahi zata yi wa Halima Atete haka ba, kalli Bidiyon…

babbar magana Fitacciyar Jarumar Kannywood wacca aka fi sani da nafisa sai wata rana wato Nafisa Abdullahi ta yi wani bidiyo wanda ya bawa mutane mamaki sosai, Bidiyon da Nafisa Abdullahi

Tayi wa Fitacciyar Jaruma Halima Atete wacca akayi auren Yan Ksatuttuka da suka gabata ya mutukar burge mutane sosai wasu kuma mamaki abin ya basu saboda ta kasance bata Kasar Najariya

ne a lokacin da akayi auren Fitacciyar Jaruma Halima Atete amma hakan bai hanata taya Jarumar murna ba, har wani Bidiyo tayi mata mai kyau sosai, Jaridar AREWADROP ta rawaito wannan

labarin Masha Allah, fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kara dankon soyayya a tsakanin mu baki daya, Allah ya kara mana hadin kai gaba daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *