Tir Kashi Kalli Bidiyon Yadda za a Rataye Malam Abdul Jabbar Nasiru Kabara…

Babbar magana ana wata se ga wata idan baku manta ba a jiya ne ranar alhamis sha biyar ga watan goma sha biyu na Shekarar dubu biyu da ashirin da biyu, Babban kotun Addinin musulunci

Dake nan Birnin Kanon dabo ta yankewa Shi malam Abdul Jabbar Nasiru Kabara Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya, A cikin kotun ma Shi malam Abdul Jabbar Nasiru Kabara Ya ce

“Baya neman Sassauci daga gurin shi alkalin Daga gurin Allah kadai Yake neman Sassauci,” jaridar LABARAI ta rawaito, Fatan Mu shine Ubangiji Allah yasa mu dace, muatane da dama sunyi

magan ganu a kan wannan al amarin mun kawo muku wani bidiyo da yake magana a kan wannan Alamarin, Allah ya Sa mu dace kuma mu cika da imani, Ameen.

Ga Bidiyon Video, Mun gode da Ziyartar wannan shafin namu mai albarka

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *