Tir Kashi kalli Bidiyon nan “Jarumi Ali nuhu yafi min malamai da dama…” Inji wani Shahararren Jarumin…

Babbar magana ana wata ga wata mun samu Bidiyon wani bawan Allah da ya fito kiri kiri ya ce Jarumin Kannywood yafi masa malaman Addini da dama, Tirkawhi, Wannan abin ya mutukar bada

mamaki gaskiya, wai ace har wani ya iya fitowa yace wai Wani Jarumi yafi Malami don Allah, kamar hakan bai dace ba, Gaskiya, duk da kowa ya san cewa shi Ali nuhu ya kasance Jarumi ne

mai kamala mai tsare mutuncin sa amma wannan maganar da akayi a kansa zai iya janyo masa magana, gaskiya hakan bai dace ba koda da gaske yake ma, Allah ya sa ba wai ya fada bane

domin yajanyo masa irin wannan maganar bane ba, Ubangiji Allah Ya sa mu dace, Ameen. Ga Bidiyon Video, Mun gode da Ziyartar wannan shafin namu.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *