Tir Kashi, Kai ka zata a farm centre kake, shiga ku kalli yadda aka kama Wayoyin sata se kace a kampani…

Babbar magana ana wata ga wata wadannan wayoyin idan ka gansu ka zata a farm centre kake inji sepetan da yake magana a cikin Bidiyon wanda ya bayyana mana abubuwan da suka faru,

Ya tabbatar mana da cewa sun kama wasu mutane ne da ake zargin cewa su din barayi ne da wayoyi guda biyar wadanda yanzu haka an samu masu wayoyin, Se daga baya kuma da suka

fadada bincike sannan suka samu ashe akwai manya manyan wayoyin wanda adadin su yana da yawa sosai, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya Shiryar mana da matasan mu masu aikata ire iren

Wadannan abubuwan da suke cutar da Al ummah musulmi idan masu shiryuwa ne idan kuma akasin haka ne Ya Allah kafi su Ya Allah Kayi mana maganin su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *