Tir Kashi Jairi ya shiga Hannu, shiga ku kalli Bidiyon yadda aka kama Shahararren dillalin Makamai masu hadari, Ak47 da carbi da kuma ha…

Masha Allah Rundunar Yan Sandan Jahar Kaduna sun samu nasarar cafke Shahararren dillalin makamai dinnan nan mai suna Bilyaminu Saidu a kan mashin yana kokari safarar makaman wa yan Taadda

Kamar Yadda Jaridar HAUSALEGIT Ta rawaito an kamashi da Bindiga mai Kirar Ak 47 Guda daya da Carbi, Da kuma Harsashai Sama da Dari Uku (300) wato dari uku da arbain da Hudu (344)

Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ya Allah Ka kara tona musu Asiri, Ameen Dob Nabiyyur-Rahma.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *