Tir Kashi Ire iren wadannan kawar da su ya kamata ace anayi saboda ya zama darasi ga… Shiga ka kalli Bidiyon…

Babbar magana ana wata ga wata Jamian Yan Sanea sun samu nasarar damke wani sojan bogi a Jahar nasarawa kamar Jaridar CHANNELS Television ta tabbatar mana a kan YouTube

Channel din ta, Da kuma wasu mutane sittin da ake zargin su tare da su, Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Jaridar ta rawaito wannan Labarin sama da Shekara guda.

Mu fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shirye su idan sun kasance masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ba ya Allah ka kara tona musu Asiri, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

https://youtu.be/tfUhszfPxqw

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *