Tir Kashi Idan Ka gansu Kamar bazasu iya aikatawa ba Amma se gashi an kama su dumu dumu…

babbar magana ana wata ga wata, Ke duniya wai ina zakije damu ne ace kullum sabbin abubuwa ake kara fitar wa, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm

Ya Dhuljalal wa al Ikram, wadannan mutane biyu da kuke gani acikin wannan Bidiyon an kama su ne da zargin garkuwa da wasu yara guda biyu a garin Kano, a nan Unguwar Kurna

Sun bukaci a basu kudade wanda adadin su bai wani taka kara ya karya ba, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya Shiryar da mu da ku da su Baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *