Tir Kashi Giwan da ya bada mamaki, irin yadda yake muamala da mutane, Shiga ku kalli Bidiyon…

Tabbas ana cikin wani Hali fatan mu shine Ubangiji Allah yasa Mu gama da duniya Lafiya, mun ci karo da Bidiyon wannan giwa da ya baro daji ya shiga cikin gari domin neman

Abinda zai ci a fadin wanda ya dora wannan Bidiyon a kan YouTube Channel Din Sa, Domin su Dabbobi basuwa magana se dai su nuna Alama, Amma shi ya shaida mana cewa neman Abinci ya

Shiga da wannan Giwa cikin gari inda mutane suke rayuwa, Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen, Ga Bidiyon

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *