Tir kashi, Ga wani zazzafan sako zuwa ga yan Najariya baki daya, Shiga ka kalla, Ubangiji Allah ya sa mu dace…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, ana wata ga wata, Ubangiji Allah Ya Sa mu dace, ke duniya ina zakije damu ne, Wai ace marasa gaskiya suma suna da bakin magana

A kasar nan, Ya Allah kayi mana maganin su, Jaridar HAUSAMOVIETV Ta rawaito wannan Labarin a kan YouTube channel din ta wani kasurgumin dan Taadda ne ya tura sakon sauti

yana cewa “Yanzu muka fara satan mutane a Kaduna…” Ya Rabbi Ka kawo mana karshen wadannan matsalolin, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Ga Bidiyon VIDEO

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *