Tir kashi ga bidiyon zazzafan martanin da Tsohon Gwamnan kano yayi a kan rusau…

Babbar magana Ana wata ga wata, Tsohon Gwamnan Jahar Kano Wato Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya mai da zazzafan

martani a kan rushe rushen da sabon Gwamnan Jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf Yake yi a cikin kasuwanni da kuma

ire iren asarorin wannan abin ya janyo wa mutane, shi gido Wanda ya Dora bidiyon yace wannan shine martani na farko

Tsohon Gwamnan Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi tun bayan saukan sa daga kan kujerar tasa, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, ga bidiyon a nan kasa.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *