Tir Kashi, Duk wanda ya kalli wannan Yasancewa sun yi abin da ya dace, Meye ampanin shi dama, kawai a…

Babbar magana ana wata ga wata Rundunar Sojojin Najariya na Jahar Benue sun samu nasarar damke Tsohon komandan Kasar Ghana A kasar Najeriya, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace

Duba da yadda akayi a cikin wannan Bidiyon alamu sun nuna cewa dama Kkmandan ya kasance ana neman sa tun tuni ba yanzu ba don wannan Bidiyon ma da muka kawo muku

Ya Kai Akalla Shekara biyu haka muka gani a kan ida aka dora shi a YouTube channel din Channels Television danna kan CHANNELS TELEVISION, Domin kallon Bidiyon, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *