Tir Kashi Daga karshe dai Allah Ya Tona mata Asiri, Shiga ku kalli abinda take aikatawa hum…

Tit Kashi idan an gaya maka har da mace a cikin masu aikata ire iren wadanan laifuffuka da ka Musanta wallahi, Amma sai gashi an kamata kiri kiri tare da wani wanda suke safarar miyagun

Makamai daga aasu sassa daban daban Inji Hausa Zip TV a kan youtube channel din ta, Hausa Zip TV ta tabbatar mana da cewa Jamiai sun samu nasarar Damke wata mata da take

Daya daga cikin wadanda suke safarar muggan makamai wa yan Taadda, Tare da wani yanzu dai kam dubun su ta cika Allah ya tona musu Asiri suma sauran Insha Allahu Asirin su zai tonu

Idan har basu daina aikata laifin da suke aikatawa ba, Ubangiji Allah ya Shiryar damu da su baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Allah ya zaunar da mu Lafiya a kasashen mu baki daya, Ameen

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *