Tir Kashi, Da ganin Tsoho ya taka ba a banza bane shiga ka kalli Bidiyon, 😂🤣🤣 Ubangiji Allah ya sa mu dace…

Toh fa ana wata ga wata, Mun samu Labari faga Jaridar Amihad.com.ng na cewa wani matashi mai Shekara Ashirin da bakwai yana shirye shiryen maka iyayen sa a kotu don neman sanin

dalilin da yasa suka haifeshi yazo yana ta shan wahala a duniyan nan, Kamar yadda Jaridar ta tawaito wannan Labari tana cewa matashin dan kasar India ne, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen

Ya Allah Ka kawo mana karshen misupun da suka addabemu, Ya Allah Ka kawo mana karshen wahalhalun da suka ishemu a kasashen mu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *