Tir Kashi Babbar magana Shiga ka kalli Bidiyon ” Nafi son in mutu ina dan Fim” a fadin Fitaccen Jarumi…

Babbar magana ana wata ga wata Jaridar SHOWNEWS.COM.NG Ta rawai wannan Labari tana cewa Fitaccen Jarumin Kannywood wanda aka fi sani sa Jarumi Sadiq Sani Sadiq ya bayyana

cewa shi yana Alfahari da fim harma fata yake ya mutu yana Harkar fim ya kara da cewa har yaran sa yana shaawar suyi fim amm idan suna da raayin harar wato maana bazai hana yaransa harkar fim

Hujjar sa shine wai shi baiga aibu a cikin harkar ba, toh fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *