Tir Kashi, Asiri ya tonu, shiga ku kalli Bidiyon yadda aka kama wasu da…

tir Kash ana wata ga wata, Allah ya bawa Jamian Tsaro nasarar Damke wasu mutane da wasu makudan kudade wanda ake zargin cewa kudaden ba ta hanya mai kyau

suka same shi ba, Mude fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, kuma ya Allah ka Shiryar da su idan masu shiryuwa ne

idan kuma ba masu shiryuwa bane ba ya Allah kayi mana maganin su ya Allah Kafisu Ya Allah ka kara tona musu Asiri, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *