Tir kashi Ashe Yan Kauye sune maganin yam bindiga shiga ku kalli yadda sukayi kaca…
Babbar magana Ana wata ga wata Yan bindiga sunga ta kan su a hannun wasu yan kauye, Shin ko kun San abinda yan kauyen sukayi musu
Maganar Gaskiya fa yan kauye sun San hannun su duba da irin abinda sukayi wasu masu ikirarin su marasa ji ne,
Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa mu dace, kuma ya kara kare mu daga sharrin masu sharri baki daya, ba tare da bata lokaci ba zamu saka muku bidiyon a nan kasa.