Tir Kashi Ana wata ga wata, Shiga Ka Kallinyadda mutane sukayi da Damusa…

Babbar magana Ba yau muka saba ganin damusa ya Cinye mutum ba Amma ace mutum ya kori damusa wannan din ya kasance abu ne sabo musamman ma a garemu

Domin shi dan Adam Allah Yayi shi mai rauni kuma Ga Tsoron Balai, Idan kunyi laakari da Dabbobi su kuma sun kasance duk raunin su basu cika tsoro ba

Saboda basu da Hankali, Shi kuma Dan Adam yawanci daga cikin su zakaga Sun piya Tsoro, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

GA RAMADAN YA ZO A YAWAITA IBADA DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA AMEEN.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *