Tir Kashi Amma Anji Kunya, Shiga Ku kalli yadda akayi wa wannan bawan Allah…

Babbar magana ana wata ga wata, Mun samu Labari daga Jaridar Manyanlabarai.com na cewa wata Mata a kasar Kenya tayi wa mijinta wanka a cikin baho, Tab shin ko ya wannan

abin ya kasance, Hum Zamu saka muku domin ku kalla da idanun ku, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram,

Ubangiji Allah Ya Jikan Magabatan mu, mu kuma idan tamu tazo ya sa mu cika da Imani, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun gode da Ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *